Zabi daya daga cikin hanyoyin da ke kasa don samar da iyayen taurari.
Danna filayen kasa don kara digo.
Ga gidaje goma sha shida (1-16) da suka samu.
Manhajar zata nemo kasa har sai ta samu daya daga cikin wadanda ka zaba a kasa.
Zabi inda kake son Lamiri ya tsaya (daga Gida 1 zuwa 12).
Zabi inda kake son madubin tauraron Gida 1 ya sauka (Gida 2-16).
Tattauna da API (AI) domin samun cikakken bayani kan wannan kasar daki-daki da Hausa.
Gaba, Yanzu, da Baya
Binciken hukunce-ukunce daban-daban da suka samo asali.
Adadin: --
Digo: --
Ajiye bayanan fassarar taurari da kirkirar naka hukunce-hukuncen.
Zabi tauraro da gidan da ya sauka, sannan ka rubuta naka bayanin.
Hada naka tsarin hukunci wanda zai bayyana a shafin "Hukunci".
Misalai:
Don Gida 1 + Gida 7: rubuta (1+7)
Don (Gida 1 + Gida 2) + Gida 11: rubuta ((1+2)+11)
Don (Gida 1+7) + (Gida 9+10): rubuta ((1+7)+(9+10))
Bayan ka kirkiri hukunci, zabi hukuncin a nan da kuma tauraron da zai fito don ka rubuta fassararsa.
Duba kasashen da ka ajiye ko ka canza saitunan manhaja.
Ajiye bayananka a intanet ta Gmail domin kare su daga bacewa
Sauke bayananka (Backup) domin mayar da su wata wayar
Duba sakamakon hukunce-hukuncenka a kan wannan takamaiman kasar gaba.